A wannan zamani, akwai damammaki masu yawa ga masu digirin digirgir (PhD holders) da suke neman damar yin postdoctoral research. A nan zamu kawo wasu shafuka guda 48 da za ku iya ziyarta don neman damammakin postdoc. Wannan zai taimaka muku wajen samun bayanai kan wuraren da ake bayar da tallafi, dama kuma a fannonin kimiyya da fasaha, likitanci, injiniya, da sauran fannoni.
1. Euraxess: https://euraxess.ec.europa.eu/
2. Nature careers:
3. ResearchGate:
4. FindAPostDoc:
5. Academic positions:
6. PostdocJobs:
7. Scholarship positions:
USA
8. NIH Office of Intramural training & education:
9. NSF Postdoctoral research fellowships:
10. Science careers
11. Postdoc Harvard:
12. Stanford postdoc:
13. Berkeley postdoc:
14. Yale postdoc: https://postdocs.yale.edu/
15. MIT postdoc: https://postdocs.mit.edu/
16. University of California postdoc: https://postdocs.ucsd.edu/
17. Johns Hopkins postdoctoral: https://postdoc.jhu.edu/
18. Cornell University postdoctoral: https://lnkd.in/gj8Tmvkr
Canada
19. Canadian association of postdoc (CAPS): https://www.caps-acsp.ca/
20. Banting postdoctoral fellowships:
0 Comments